Zaben Cike Gurbi: Rundunar Yan Sandan Kano Ta Gurfanar Da Mutane 333 Cika Harda Jami’an Gwamnati.
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama mutane 333 daga ranar juma’a 15 zuwa 16 ga watan Augustan 2025, tare da gurfanar da su a gaban kotuna mabambanta bisa zarginsu da tayar da tarzoma yayin gudanar da zaben cike gurbi a jihar. Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ne ya […]


