Tag: CP KANO

Babban Labari

Ƴan sandan Kano za su ƙara ƙaimi wajen amsa kiran gaggawa – CP Bakori

Kwamishinan ƴan sandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya gudanar da taron tattaunawa da dakarun ƴan sanda da shugabannin Area Commands na Metro, Dala da Kano Central, domin ƙarfafa ingancin aiki, ɗa’a da kuma ƙara amincewar jama’a ga rundunar. Taron ya gudana ne bisa umarnin Sifeto Janar na ƴan sandan Nijeriya, IGP Olatunji Rilwan […]

Babban Labari Labarai

Kwamishinan Yan Sandan Kano Ya Ziyarci Wuraren Da Aka Girke Jami’an Tsaro Don Dakile Barazanar Yan Bindiga.

Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya bayyana cewa suna da kyakkyawar dangantaka da sauran hukumomin tsaro dake a jihar. CP Ibrahim Bakori, ya bayyana hakan ne lokacin da ya kai wata ziyara ta musamman don duba jami’an tsaron da aka girke, a wuraren da ake zargin yan bindiga na yiwa mazauna […]

Babban Labari Labarai

Ɗalibar Jami’ar IBB Ta Faɗi Ta Rasu

Wata ɗalibar aji biyu a sashen nazarin ƙwayoyin halittu da sunadarai na Jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBBU), Lapai da ke Jihar Neja ta riga mu gidan gaskiya. Aminiya ta ruwaito cewa, Fatima Adamu Muhammad, ta rasu ne bayan ta yanke jiki ta faɗi a wani matsuguninta da ke wajen makarantar. Rahotanni sun ce ta fara […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000