Babban Labari
Labarai
Yadda Za A Magance Matsalar Ƙwacen Waya- CP Wakili (Singham)
Tsohon Kwamishinan ’yan sandan Najeriya a Jihar Kano CP Muhammad Wakili mai ritaya (Singham) ya ce samar wa matasa aiki zai iya magance balahirar ƙwacen waya.

