Babban Labari
Labarai
Rundunar Yan Sandan Jihar Kano Ta Karawa Dakarun Ta 29 Girma.
Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya bukaci jami’an yan sandan da suka samu Karin girma, su kasance masu riko da gaskiya kan amanar da aka dora mu su ,ta kare rayukan al’umma da kuma dukiyoyinsu. CP Bakori ya bayyana hakanne lokacin da yake likawa dakarun rundunar 29 karin girma, bisa umarnin […]

