Labarai
Yan sanda sun kwato motar da aka sace a harabar cocci a kano
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kwato wata motar Hyundai, wadda aka sace a harabar Cocin St. Thomas da ke kan titin Airport Road a Kano. Mai magana da yawun rundunar, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce an sace motar ne a ranar 25 ga watan Oktoba, yayin da mai ita, Uchenna Emmanuel, ya je […]

