Labarai
Shettima Zai Wakilci Najeriya A Taron Ƙolin G77 A Havana, Cuba
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bar Abuja Talata da daddare zuwa birnin Havana a ƙasar Cuba domin halartar taron ƙolin ƙasashe masu tasowa na G77 gami da ƙasar China.

