Babban Labari
Dakarun yan sanda 200 sun samu horon sarrafa makami a Kano.
Rundunar yan sandan jihar Kano, karkashin jagorancin kwamishina, CP Ibrahim Adamu Bakori, ta kammala horas da jami’ai 200 kan dabarun sarrafa makami domin ƙara musu ƙwarewa wajen gudanar da ayyukan tsaro. Horon na tsawon wata guda, wanda aka gudanar a sansanonin rundunar yan sandan kwantar da tarzoma ta lamba 9 da ke Hotoro da ta […]

