Dangote

Matatar Dangote Ta Janye Karar Da Ta Kai NNPCL Kotu

Matatar man Dangote ta janye ƙarar da ta shigar a gaban kotu kan hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurin man fetur a Najeriya, NMDPRA da kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL, da kuma wasu kamfanonin mai guda biyar. Ƙarar da aka shigar ta nemi waɗanda ake ƙara da su biya diyyar naira […]

Read more

Dangote Zai Gina Tashar Jiragen Ruwa Mafi Girma

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya mika takardun neman izinin gina tashar jiragen ruwa mafi girma da zurfi a fadin Najeriya a jihar Ogun. Da yake tattaunawa da jaridar Bloomberg ta Birtaniya, attajirin na Afrika ya ce tuni ya aike da bukatar tasa domin fara aiki a gabar ruwa ta Olokola da ke […]

Read more