Babban Labari
Labarai
Gwamnan Katsina Dikko Radda Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗi Na Naira Biliyan 897.9
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya gabatar da ƙudirin kasafin kudin shekarar 2026 mai kimanin Naira biliyan 897.9 ga majalisar dokokin jihar. Ya bayyana hakan ne a shafinsa na X, inda ya bayyana cewa kasafin kudin na bana shi ne mafi shiryawa tare da shigar da ra’ayoyin jama’a fiye da kowane lokaci a tarihin jihar. […]

