Yadda Ebola ke mayar da yara marayu a Kwango
Wani sabon rahoton da ƙungiyar kula da yara ta Save the Children ta fitar ya ce aƙalla yara 180 a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kwango ne suka rasa uwa da uba ko kuma ɗaukacin masu kula da su sanadiyyar ɓarkewar cutar Ebola tun daga watan Mayu. Hukumomi a lardin Ituri, inda nan ne cibiyar yaɗuwar cutar sun […]




