Babban Labari
Majalissar Dattawa Ta Kaure Da Hayaniya Kan Neman Girmama Shugaban INEC Na 1993 Humphrey Nwosu
Sanatocin kudu maso gabas sun yi kira ga Shugaban Najeriya, Bola Tinubu da ya karrama Farfesa Humphrey Nwosu da girmamawa ta musamman saboda rawar da ya taka wajen shirya zaɓen 1993. Humphrey Nwosu shi ne shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta a lokacin da aka gudanar da zaɓen 12 ga watan Yulin shekarar 1993, wanda […]

