Babban Labari
Labarai
Zargin Garkuwa A Faruruwa: Rundunar Yan Sandan Kano Ta Gaiyaci Wasu Mutane 30
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta gayyaci wasu mutane 30 don amsa tambayoyi a ofisoshin baturen yan sandan kananan hukumominsu kan wasu zarge-zarge da ake yi musu. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ne ya bayyana hakan a wajen taron masu ruwa da tsaki kantsaro da aka shiryawa , […]

