Kasashen Ketare
Dole mu haɗa kai domin magance matsalar tsaro – Shugaban Senegal
Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya yi kira a ranar 19 ga Nuwamba da a ƙara ƙarfafa haɗin gwiwar soji tsakanin ƙasashen Yammacin Afirka domin tunkarar ƙalubalen da suka haɗa da “ta’addanci” da ƙaruwar safarar haramtattun kayayyaki da rashin zaman lafiya, kamar yadda jaridar L’Observateur mai zaman kanta ta ruwaito a ranar 20 ga Nuwamba. […]
