Babban Labari
Labarai
Kidan Gangin Da Aka Hana A Unguwar Sheka Yabar Baya Da Kura.
Ana zargin wasu matasa da ba a gama tantance adadinsu ba, da farwa wasu mutane har cikin gidaje da sara da kuma jefe-jefe da Duwatsu, a unguwar Sheka dake karamar hukumar Kumbotso Kano. Lamarin ya biyo bayan hana kidan Gangin Wani biki da masu ruwa da tsaki na unguwar Sheka suka hana yi don […]

