Babban Labari
Labarai
Mutane 40 Sun Mutu Cikin Fasinjoji 240 A Hatsarin Jirgin Saman India
Wani jirgin sama mallakin kamfanin sufuri na Air Indiya ya yi hatsari inda ya faɗa kan wata unguwa da ke birnin Ahmedabad a yammacin ƙasar Indiya. Ana da yaƙinin cewa akwai aƙalla fasinjoji da ma’aikata 240 a cikin jirgin. Bidiyo da ake yadawa a shafukan sada zumunta ya nuna baƙin hayaƙi ya turnuƙe bayan rikitowar […]

