Babban Labari
Labarai
An cire Najeriya Daga Jerin Kasashe Na FATF Masu Halasta Kuɗin Haram
An cire Najeriya da Afirka ta Kudu daga jerin kasashen da aka fi saka wa ido saboda yawan aikata zamba da kuma halasta kuɗaɗen haram a duniya. Ƙungiyar kula da irin waɗannan laifuka ta Financial Action Task Force (FATF) mai hedikwata a Faransa ta bayar da sanarwar cire ƙasashen biyu mafiya girman tattalin arziki a […]

