Majalisa Ta Soma Binciken Yadda Aka Kashe $4.6bn Na Tallafin Kiwon Lafiya
Majalisar Wakilai ta soma binciken yadda aka yi amfani da tallafin dala biliyan 4.6 da Nijeriya ta karɓa daga ƙetare a tsakanin shekarar 2021 zuwa 2025, domin yaƙi da cututtukan HIV/AIDS, tarin fuka (TB), da zazzabin cizon sauro (maleriya). Wannan na zuwa ne bayan ƙudirin da Honarabul Philip Agbese daga Jihar Benuwe ya gabatar a […]