Babban Labari
Labarai
Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Mutanen Da Suka Kashe Ma’aikacin Jami’a A Kano
Babbar kotun jihar Kano, lamba 18 karkashin jagorancin mai shari’a Fatima Adamu, ta yanke hukucin kisa ta hanyra rataya ga mutanen da aka samu da laifin fashi da makami da kuma kisan kai. Wadanda aka samu da laifin sun hada da, Amir Zakariyya Shamaki da kuma Aliyu Usaini Sheka. An gurfanar da su ne da […]

