INEC ta saka ranar zaɓen 2027
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya Inec ta fitar da jadawalin manyan zaɓuɓɓukan kasar na shekarar 2027, inda ta bayyana muhimman ranakun zaɓe da na zaɓen fidda gwani na jam’iyyun siyasa da yakin neman zaɓe, da rajistar masu zaɓe. Hukumar ta ce za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na majalisar tarayya ranar […]