INEC Za Ta Maka Jam’iyyar PDP a Kotu
Hukumar zaben mai zaman kanta ta yi iƙirarin daukar matakin shari’a kan jam’iyyar PDP da wasu masu
Hukumar zaben mai zaman kanta ta yi iƙirarin daukar matakin shari’a kan jam’iyyar PDP da wasu masu
Jam’iyyar PDP ta buƙaci shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, farfesa Mahmood Yakubu da ya ajiye aikinsa.
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta kasa ta ce tana shirye-shiryen ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotu wanda ta bai wa waɗanda suka shigar da ƙara damar yin zaɓe da katin zaɓe na wucin-gadi.
Wata gobara ta tashi a kasuwar Rimi da ke Kano, inda ta ƙone shaguna sama da 19 a cewar Kanfanin Dillacin Labarai ta Ƙasa (NAN).
Hukumar Zaɓe ta Najeriya INEC ta ɗage zaɓen gwamnoni da na ‘yan majalisar dokokin jihohi da mako guda, wato zuwa 18 ga watan Maris ɗin shekarar da muke ciki.
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta cire sunan Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai, Alhassan Ado Doguwa, daga jerin wadanda suka lashe zaben da aka gudanar a makon jiya.
Babbar katun daukaka kara ta kasar nan, ta bai wa dan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar da na jam’iyyar labour party peter obi izinin su binciki kayan da a ka yi amfani da su wajen gudanar da babban zaben shekarar 2023.