Babban Labari
Labarai
Ɗalibin Jami’a Ya Kashe Kansa Bayan Faɗuwa Jarabawa
Hukumar jami’ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun, sun tabbatar da mutuwar wani ɗalibi, mai suna Ajibola Ibitayo – wanda ake zargin ya kashe kansa. Wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na jami’ar Mista Abiodun Olarenwaju ya fitar ranar Alhamis, ya ce ɗalibin wanda yake aji na biyu – ya kashe kansa ne bayan […]

