Babban Labari
Labarai
Sojojin Najeriya sun ceto wani fasto daga hannun ƴanbindiga a Enugu
Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta tare da haɗin gwiwar ƴan sa kai ta JTF da sauran hukumomin tsaro sun samu nasarar ceto wani fasto da aka sace, Reverend Johnson Anayo Onugwu, a jihar Enugu. An sace faston ne daga gidansa dake al’ummar Ezimo, ƙaramar hukumar Udenu, a daren 29 ga Janairu 2026 da misalin […]

