Juyin mulki: Mutum 2 sun amince sun san da shirin kifar da gwamnati
Mutum biyu daga cikin mutane shida da ake tuhuma kan zargin yunƙurin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu sun amince cewa sun shaida wa kotu cewa sun san da shirin, kamar yadda aka nuna a wasu bidiyoyi da aka gabatar a Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja suka nuna. Bidiyon, waɗanda ke […]


