Labarai
An kama matashin da ake zargi da satar baburan Adaidaita Sahu ta hanyar amfani da bandejin karya.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Muhammad Sani, da ake zargi da satar baburan adaidaita sahu ta hanyar yin kamar ba shi da lafiya, inda yake nade kafarsa da bandeji. Kakakin rundunar, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce matashin kan shiga adaidaita Sahu da bandeji a kafarsa, daga nan ya […]

