Ƴan sanda sun kama dillalin miyagun kwayoyi da wasu Mutane 5 a Kano
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani shahararren dillalin miyagun ƙwayoyi tare da matasa biyar da ake zargi ’yan daba ne, a Unguwar Ja’oji da ke cikin birnin Kano. Kakakin rundunar, CSP Abdullahi Harun Kiyawa ne ya tabbatar da kamen a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin. A cewarsa, wannan nasara […]