Babban Labari
Labarai
Wasu Batagarin Matasa Sun Lalata Kayan Aikin Ginin Ofishin Civil Defense A Kano.
Mazauna Unguwar Karkasara Babban Giji karamar hukumar Tarauni a Jihar Kano, sun zargi wasu masu dillacin miyagun kwayoyin da yunkurin haifar musu da fitina da kuma kawo cikas ga ci gaban yankin. Gamayyar mutanen unguwar sun koka ne bayan da wasu batagarin matasa suka lalata kayan aikin ginin ofishin Civil Defence da shugabancin karamar hukumar […]

