Gwamna Radda Ya Dora Harsashin Gina Ma’aikatar Sarrafa Rogo a Kastina
Gwamnan Jihar Katsina ya kafa harsashin ginin masana’antar sarrafa rogo domin samar da isashen garin kwaki da ake kawo wa daga kudancin Najeriya. Manufar kafa kamfanin shi ne sauƙaƙawa al’umma wahalar da suke sha wajen sayen garin kwaki duk da cewa su ke noma rogo amma sarrafa shi ne yana basu wahala. Haka kuma Gwamna […]