Babban Labari
Labarai
Dole Gyaran Kundin Tsarin Mulki Ya Haɗa Kan Kasa Da Shugabanci Na Gari — Abba Kabir
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce sake gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999 dole ne, ya taimaka wajen haɗa kan ƙasa, kyautata mulki, da bunƙasa tattalin arziƙi. Ya buƙaci a gudanar da wannan aiki cikin adalci, gaskiya da kuma bisa ra’ayoyin jama’a gaba ɗaya. Gwamna Abba, ya bayyana haka ne ta bakin […]

