Kasar Amurka, ECOWAS sun yi Alla-wadai da tuhumar Bazoum da cin amanar kasa
Kasar Amurka da Majalisar Dinkin Duniya da ECOWAS sun nuna rashin jin dadinsu game da yunkurin cigaba da tsare habbararren shugaban kasar Nijar Mohamed Bazoum.
Kasar Amurka da Majalisar Dinkin Duniya da ECOWAS sun nuna rashin jin dadinsu game da yunkurin cigaba da tsare habbararren shugaban kasar Nijar Mohamed Bazoum.
Da yake jawabi yayin buɗe Asibitin, Gwamna Abba Kabir ya zargi gwamnatin baya ta Abdullahi Umar Ganduje da sayar da Asibitin, lamarin da ya jefa al’ummar jihar cikin wahala.
A wani ci gaban da aka samu bayan ziyarar da tawagar Malaman ta kai Jamhuriyar Nijar, sojojin da suka yi juyin mulkin sun ce a shirye suke su tattauna da Kungiyar ECOWAS.
Malaman addinin musulunci daga Najeriya sun samu damar tattaunawa da shugabannin sojin Nijar. Biyo bayan sa-toka-sa-katsin da ke tsakanin Gwamnatin soji ta Nijarda Ƙungiyar Ecowas
Majalisar Koli ta Darikar Tijjaniyya ta yi kira ga al’ummar Musulmin Najeriya da su mai da hankali wajen yin addu’o’in rokon Allah Ya warware matsalar tsaro da ake fama da ita a wasu sassan kasar nan da kuma tsadar rayuwar da ake ciki yanzu haka.
An gudanar da Taron saukar karatun Alqur’ani mai girma sau 2,474 a masallacin Khalifa Isiyaka Rabi’u dake Goron Dutse, kamar yadda Shugaban Cibiyar Haddar Alqur’ani ta Sheikh Isiyaka Rabi’u, Musbahu Tijjani Rabi’u ya bayyana mana,
Wata majiya ta ruwaito cewa an dauki matakin ne a ranar Asabar yayin wata ganawa tsakanin mammallaka makarantu masu zaman kansu da kuma gwamnatin jihar kano.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta Najeriya National Emergency Management Agency (NEMA) ta ƙaddamar da rarraba kayan tallafi ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a shekarar 2022 da kuma mabuƙata a nan jihar Kano.
A wani ƙarin hasken da kakakin shugaban ƙasa, Ajuri Ngelale ya yi, ya bayyana dangantakar dake tsakanin matatun man fetur da kuma farashinsa, sannan kuma yace farashin man ya dogara ne kacokan akan kuɗin
Shugaban Hukumar tace fina-finai da Dab’i ta Jahar Kano, Alh. Abba El-Mustapha ya jaddda aniyar hukumar ta kawo tsafta tare da gyara a bangaren masu tallan magungunan gargajiya