lafiya

Ma’aikatar Lafiya Ta Tarayya Ta Kaddamar Da Aiyukan Karfafa Asibitin Kware Na Sokoto

Ma’aikatar Lafiya da Ayyukan Zamantakewa ta Tarayya ta ƙaddamar da manyan ayyukan gine-gine guda 16 a Asibitin Neuropsychiatric na Tarayya da ke Kware, Jihar Sokoto. Wannan yana cikin shirye-shiryen inganta manyan cibiyoyin kiwon lafiya a ƙarƙashin shirin “Renewed Hope” na Shugaba Bola Ahmed Tinubu. A wajen bikin ƙaddamarwa Ministan Jiha na Lafiya, Dokta Iziaq Adekunle […]

Read more

Abubuwan Da Suke Sa Yawan Bari

Kwararriyar likitan jarirai Efunbo Dosekun ta bayyana wasu hanyoyin da mata za su kiyaye domin guje wa haihuwar bakwaini dayin ɓarin ciki. Efunbo wacce ita ce shugaban likitocin asibitin wayar da kan mutane hanyoyin kula da jarirai da yara kanana ta bayyana haka yayin tattauna wa da maneman labara. Likitar ta ce cin abincin dake […]

Read more

Ana Zargin An Cire Mahaifar Wata Mata A Kano

Wata mata mai suna Maimunat Ibrahim ta ce likitocin asibitin Aminu Kano sun cire mata mahaifa da Jaririn ta ba tare da sanina ba. Maimunat ta bayyana hakan ne a shirin yamma na Brekete Family na ranar Al-hamis ɗin da ta gabata, wanda Human Right Radio Abuja ke gabatarwa. Mahaifiyar ta ce, “Na kwashe kwana […]

Read more

Yau Ce Ranar Kula Da Masu Ciwon Sukari Ta Duniya

Majalisar Dinkin Duniya ce ta ware duk Sha-hudu ga watan Nuwambar kowacce shekara, dan yin waiwaye kan halin da masu cutar ciwon sugar suke ciki. domin jan hakali akan cutar da irin hanyoyin kare kai da kuma matakai da masu cutar zasu rika bi don hanata cigaba. Cutar suga kan haifar da cutukan koda da […]

Read more

Yadda Ayaba Ke Maganin Hawan Jini

Ayaba na daga cikin kayan marmari da mutane suke yawan amfani da ita sosai a duniya. Masana kiwon lafiya sun ce cin ayaba yana rage hawan jini da kuma bayar da kariya ga cututtukan daji da na asma. Akwai kimanin kasashe 107 da su ke noman ayaba kuma hakan ya sanya su cikin jerin kasashe […]

Read more