Babban Labari
Labarai
Lauyoyin hukumomin tsaro a Kano sun nemi Sheik Lawan Triump ya biya tarar bata musu lokaci bayan janye kara.
Lauyoyin hukumomin tsaron Najeriya da Sheikh Lawal Triumph ya kai ƙara gaban Babbar Kotun Jihar Kano sun buƙaci a biya su diyyar Naira dubu hamsin (₦50,000) na ɓata lokaci. A zaman kotun da ya gudana ranar Alhamis, lauyan Sheikh Lawal Triumph, Barista Kabir Yusuf, ya shaida wa kotu cewa sun janye ƙarar da suka shigar, […]

