Babban Labari
Labarai
Gwamnatin Kano Ta Mika Bayanan Wadanda Aka Kashe A Edo
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kammala tattara bayanan iyalan mutanen da aka kashe a Uromi da ke jihar Edo inda ta mika wa gwamnatin Edon sunayensu. Tun da farko gwamnatin jihar ta Kano ta kafa kwamiti da zai gudanar da bincike tare da tattara bayanan iyalan mafarautan da aka kashe. Mataimakin gwamnan jihar ta […]

