Babban Labari
Labarai
An Tabbatar Da Sabon Magajin Rafin Haɗejia
Sarkin Haɗejia Alhaji Adamu Abubakar Maje CON ya tabbatar da Alhaji Mohammed Babandede matsayin Magajin Rafin Haɗejia kuma ɗan majalisar Sarki.

