Babban Labari
Labarai
Kotu ta yanke wa Mai Kayan Miya hukuncin kisa tare da wanke abokinsa a Kano
Babbar kotun jihar Kano, mai lamba 24 da ke zaman ta a unguwar Bompai, ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Aisha Mahmoud, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan wani mutum da aka samu da laifin haɗa baki da garkuwa, da kuma laifin kisan kai. Gwamnatin jahar Kano ce, dai ta gurfanar da mutanen da […]

