Shugabannin Arewa Su Tattauna Matsalar Tsaro Da Shigowar Sojin Amurka — Farfesa Mansur
Shugaban riƙo na Majalisar Muslim Solidarity a Jihar Sakkwato, Farfesa Mansur Ibrahim Sa’id, ya ce lokaci ya yi da shugabannin Arewa za su haɗu domin tattauna yadda matsalar tsaro ke ƙara ƙamari a yankin. Ya bayyana haka ne a taron shekara na majalisar da aka gudanar a Jami’ar Usmanu Danfodiyo a makon da ya gabata. […]