Labarai
Yar Gombe ta lashe gasar karatun Alƙur’ani ta duniya a Saudiyya
Maryam Ibrahim Dan’azumi, ’yar asalin Jihar Gombe, ta lashe gasar karatun Alƙur’ani ta Duniya karo na 46 da aka gudanar a ƙasar Saudiyya. Maryam, ɗalibai ce a makarantar Abubakar Siddiq Community Islamic School for Qur’anic Memorisation da ke Gombe, ta wakilci Najeriya a gasar da aka gudanar a birnin Makkah. Ta yi nasara ne a […]

