Wata 11 da kisan mafarautan Kano a Uromi, ba a biya iyalansu diyya ba
Yanzu wata 11 ke nan bayan kisan gillar da aka yi wa tawagar mafarautan Jihar Kano a Jihar Edo, a mma har yanzu gwamnatin jihar ba ta cika alƙawarinta na biyan diyya ga iyalansu ba. Mafarauta 16 daga Jihar Kano be aka yi wa kisan gilla a yayin da suke hanyarsu ta komawa Kano daga […]


