Wata ƙungiya mai zaman kanta ta ƙasa da ƙasa, TAF Africa, ta shirya wani taron wayar da kan nakkasassu a jihar Kogi kan yadda za su iya taka cikakkiyar rawa …
Muhasa TVR kafa ce ta labarai mai cikakkiyar rajista wadda manufarta ita ce ilimantarwa, da wayar da kai da Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa. Muna nan a kan titin Guda Abdullahi gida mai lamba 19 a Farm Centre, jihar Kano.