NCDC

Najeriya na ƙara sa ido bayan ɓarkewar Ebola a Congo

Hukumar Daƙile Yaɗuwar Cututtuka a Najeriya, NCDC ta ce duk da cewa ba a samu ɓullar cutar Ebola ba a ƙasar, tana ƙarfafa matakai don sa ido sakamakon mutuwar mutum 88 a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo da kuma samun mutum guda da aka bayar da rahoton ya kamu da cutar a Uganda. Cikin wata sanarwa da […]

Read more

Mutane 366 Sun Mutu Sakamakon Zazzabin Lassa Da Sankarau: NCDC

Hukumar hana yaɗuwar cututtuka ta Najeriya NCDC ta bayar da rahoton mutuwar mutane 366 a sakamakon zazzaɓin Lassa da cutar sanƙarau a ƙasar, lamarin da aka bayyana da ƙalubalen kiwon lafiyar ga al’umma sanadin waɗannan cututtuka. Daga ranar 1 ga Janairu zuwa 18 ga Mayu, 2025, NCDC ta tabbatar da ɓullar cutar zazzaɓin Lassa guda […]

Read more