Nigeria

Majalissa Ta Ba Wa NCC Umarnin Rufe Shafukan Batsa

Majalisar Wakilai ta bai wa Hukumar Sadarwa ta NCC umarnin rufe duk wasu shafukan intanet masu nuna batsa a Nijeriya. Majalisar ta ba da wannan umarni yayin zamanta na yau Talata, inda ta nemi hukumar sadarwar ta umarci duk kamfanonin da ke samar da intanet su rufe duk wasu shafukan intanet da ke nuna hotuna […]

Read more

NNPCL Ya Dakatar Da Yarjejeniyar Siyar Da Mai Da Naira

  Daga: Abdullahi Auwal Zubairu   Kamfanin Mai na Najeriya (NNPCL)  ya dakatar da yarjejeniyar musayar mai da naira tare da masu sarrafa mai na cikin gida, ciki har da matatar man Dangote da sauran masu aikin mai masu zaman kansu. Wannan shawarar, wacce ta fara aiki nan take, ta haifar da tattaunawa game da […]

Read more

An chanja wa Nnamdi Kanu Alkali

Babban alƙalin kotun ɗaukaka ƙara ta Najeriya, John Tsoha ya canja alƙalin da ke shari’ar jagoran ƙungiyar IPOB da ke fafutikar kafa ƙasar Biafra, Nnamdi Kanu, kamar yadda shafin intanet na tashar Channels ya ruwaito. Lauyan Kanu, Aloy Ejimakor ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar a yau Asabar. A baya dai mai shari’a […]

Read more