Nigeria

Tarihi Ba Zai Taɓa Mantawa Da Buhari Ba – Bisi Akande

Shugaban jam’iyyar APC na farko kuma tsohon gwamnan jihar Osun, Cif Bisi Akande ya jagoranci tawagar ƴansiyasa zuwa ta’aziyyar tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari. Sun kai ziyarar ce gidan marigayin a jihar Kaduna ranar Laraba, inda Akande ya kwatanta shi da shugaba na gari wanda tarihi ba zai taɓa mantawa da shi ba saboda kyayawan […]

Read more

Dole ne fasinjoji su kashe waya bayan shiga jirgi – NCAA

Sakamakon wasu abubuwa marasa daɗi da suka auku a filayen tashi da saukar jiragen sama na baya-bayan nan, hukumar kula da sufurin jiragen sama ta Najeriya (NCAA) ta bayar da umarnin cewa dukkan fasinjojin su kashe wayarsu a lokacin da suka shiga jirgin sama. A wani taron manema labarai a Abuja ranar Talata, Darakta Janar […]

Read more

Amurka Ta Yaba Wa Najeriya Bisa Kama Jagororin Ansaru

Ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya ya yaba da kama fitattun shugabannin ƙungiyar Ansaru da jami’an tsaronta suka yi. A ranar Asabar ne gwamnatin Najeriya ta ce jami’an tsaronta sun kama ƴan ƙungiyar ta Ansaru, waɗanda take zargi da kitsa fasa gidan yarin kuje a shekarar 2022 har suka tseratar da wasu fursunoni. Mahaifiyar Shugaban Jam’iyyar […]

Read more

Sarkin Zuru Ya Rasu

Sarkin Zuru Manjo Janar Muhammadu Sani Sami II mai ritaya ya rasu yana da shekara 81 da haihuwa. Sakataren yaɗa labarai na gwamantin jihar Kebbi, Ahmed Idris, ya faɗa cikin wata sanarwa cewa sarkin ya rasu ne a wani asibiti da ke birnin Landan ranar Asabar da dare. Sarkin tsohon gwamnan mulkin soja ne na […]

Read more