NIJERIYA

Rundunar Sojin Ruwan Najeriya Za Ta Kafa Sansani A Kebbi

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta bayyana aniyar kafa sansaninta a garin Yauri na jihar Kebbi a wani mataki na bunƙasa harkokin tsaron iyakokin ruwa. Matakin na zuwa ne bayan da wata tawagar manyan jami’an sojojin ruwan suka kai ziyara gidan gwamnatin jihar Kebbi a ranar Alhamis. Tawagar ƙarƙashin jagorancin Rear Admiral Patrick Nwatu – wanda […]

Read more

Tarihi Da Abin Za A Tuna Buhari Da Shi

A ranar Lahadi 13 ga watan Yuli, 2024, Allah Ya yi wa tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari rasuwa. Buhari ya rasu yana da shekara 83 a yayin da yake jinya a Asibitin Birnin Landan da ke ƙasar Birtaniya. Rasuwarsa ta auku ne shekara biyu bayan saukarsa daga mulki a matsayin zaɓaɓɓen shugaban Najeriya. Tarihin rayuwarsa […]

Read more

Masu Zanga-Zanga Sun Fito A Biranen Najeriya

Masu zanga-zanga sun fito a biranen Najeriya domin kokawa kan halin da ƙasar ke ciki yayin da ƙasar ke bikin ranar dimkuraɗiyya a yau Alhamis. A birnin Ibadan na jihar Osun masu zanga-zangar na ɗauke ne da allunan waɗanda suka ƙunshi saƙo daban-daban. Daga cikin abin da masu zanga-zangar ke kokawa a kai akwai talauci […]

Read more