Kabiru Tanimu Turaki Ya Zama Sabon Shugaban Jam’iyyar PDP Na Kasa
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta zaɓi Kabiru Tanimu Turaki (SAN) a matsayin sabon Shugabanta na ƙasa, a wani babban taro da jam’iyyar ta gudanar a birnin Ibadan na Jihar Oyo a juya Asabar. Zaɓen na sa ya zo ne bayan wani rahoton da gidan talabijin na Channels ya fitar, inda ya tabbatar da cewa […]








