Oyo

An Kama Direban Mota Da Jabun Kuɗin A Oyo

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Oyo, ta kama wani direban mota ɗauke da jabun kuɗi har Naira miliyan ɗaya. Kakakin rundunar, CSP Adewale Osifeso ne, ya bayyana hakan a ranar Asabar cewa jami’an sintiri na Gwamnatin Tarayya ne suka tsayar da direban a kusa da gidan Guru Maharaji, kan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan. Direban mai […]

Read more

Wani Ɗan Jarida Ya Rasa Ransa

Wani ɗan jarida mai gabatarwa a gidan rediyo mai suna Baba Bintin ya yanke jiki ya faɗi a hanyarsa ta zuwa aiki a safiyar ranar Asabar ɗin. Majiyarmu ta rawaito cewa ɗan jaridar yana aiki ne da gidan rediyon Fresh FM, kuma shi ne mai gabatar da wani shiri kan harkar kasuwanci a faɗin jihar […]

Read more