Oyo

An gurfanar da waɗanda ake zargi da sace ɗaliban Oyo

Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da wasu mutum uku a gaban babbar kotun Ttarayya bisa zarginsu da hannu a sace ɗalibai da malamai daga wasu makarantu a ƙaramar hukumar Oriire ta jihar Oyo. Waɗanda ake zargin sun haɗa da Abdulrazak Umar, wanda aka fi sani da Abu Khalifa ko Abu Khalid, Yunusa Musa, wanda aka fi […]

Read more

Yadda Babban Taron Jam’iyar PDP Ke Gudana A Oyo

Shugabanni da wakilai da magoya bayan babbar jam’iyyar adawa a Najeriya ta PDP sun yi wa filin wasa na Lekan Salami tsinke domin halartar babban taronta na ƙasa. Ana gudanar da taron ne a birnin Ibadan na jihar Oyo da ke kudancin ƙasar, kuma jam’iyyar ce ke mulkin jihar ƙarƙashin Gwamna Seyi Makinde. “Duk wanda […]

Read more

Rasidi Ladoja Ya Zama Sabon Olubadan Na 44

An naɗa tsohon gwamnan jihar Oyo Rasidi Adewolu Ladoja a matsayin sabon sarkin masarautar Ibadan Na 44. Shugaban Najeriya, Bola Tinubu na daga cikin manyan bakin da suka halraci bikin naɗin, da aka gudanar da fadar sarkin. An gudanar da taron naɗin sabon sarkin ne a filin wasan Mapo inda jama’ar garin da baƙi da […]

Read more