Ana shirin fara Gasar Karatun Qur’ani ta duniya a Pakistan
Shahararrun mahaddatan Alƙur’ani daga sassa daban-daban na duniya sun fara isa Pakistan domin halartar gasar karatun Alƙur’ani ta duniya. Ma’aikatar Harkokin Addini ta Pakistan ce ke shirya gasar, wadda za a gudanar a birnin Islamabad daga ranar 24 zuwa 26 ga watan Nuwamba, tare da halartar mahaddata daga ƙasashe 32 ciki har da Pakistan. Mahaddata […]