Ana ci gaba da nemo hanyoyin warware rikicin Gabas ta Tsakiya – Shehbaz Sharif

Firaiministan Pakistan, Shehbaz Sharif ya ce yunƙurin warware rikicin Amurka da Iran na ci gaba.

Wannan na zuwa ne bayan tattaunawa tsakanin ƙasashen guda biyu da aka gudanar a babban birnin Pakistan, Islamad a ƙarshen mako, ba ta cimma komai ba.

“Tsagaita wutar na ci gaba a daida lokacin da nake maganar nan, ana kuma yunƙurin samar da mafiya dangane da sauran batutuwan da ake taƙaddama a kansu, kamar yadda Sheriff ya shaida wa majalisarsa.

Post masu alaƙa

INEC ta bayyana dalilin cire wasu ’yan takarar gwamna daga jerin sunayen da ta fitar

Ƙungiyar agoya bayan  shugaba Tinubu a zargi yan Daba da hana ta kai tallafi ga marasa galihu a Bauchi .

Gwamnatin Binuwai ta rufe makarantu 2 kan tilasta wa iyaye sayen litattafai