Babban Labari
DIG Sulaiman M Abdul ya gana da masu ruwa da tsaki kan tsaro a Kano.
Babban sufeton ƴan sandan Nijeriya, Olatunji Rilwan Disu, ya yabawa dakarun rundunar ƴan sandan jihar Kano, bisa nasarorin da suka samu wajen yaƙi da masu aikata laifuka da murƙushe yunƙurin kutsowar ƴan bindiga tare da tabbatar da zaman lafiya a jihar. Olatunji Disu, wanda ya samu wakilcin muƙaddashin sufeton ƴan sandan Najeriya, DIG Sulaiman Muhammed […]

