plato

An sanya dokar hana fita na sa’o’i 48 a Jos

Gwamnatin Jihar Filato ta sanya dokar hana fita na sa’o’i 48 a birnin Jos, bayan wani mummunan hari da aka kai a unguwar Rukuba da ke Ƙaramar Hukumar Jos ta Arewa a daren Lahadi. Rahotanni sun bayyana cewa mutane da dama sun rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka jikkata a harin da wasu […]

Read more

An Sace Dan Majalissar Dokokin Jihar Filato

Wasu ’yan bindiga sun yi garkuwa da ɗan Majalisar Dokokin Jihar Filato, mai wakiltar Mazaɓar Pankshin ta Kudu, Laven Denty Jacob. A yammacin ranar Litinin aka yi garkuwa da shia gidansa da ke Anguwan Kagji, a Unguwar Dong, a Ƙaramar hukumar Jos ta Arewa. Wani na kusa da shi ya tabbatar wa manema labarai cewa […]

Read more