Babban Labari
Za a kwaso ’yan Najeriya kusan 300 daga Afirka ta Kudu ranar Laraba
Babban Ofishin Jakadancin Najeriya da ke Pretoria tare da Ofishin Jakadancin Ƙasar da ke Johannesburg sun sanar da shirin dawo da ’yan Najeriya 271 daga Afirka ta Kudu a ranar Laraba. Hakan na cikin wata sanarwa mai ƙunshe da jerin sunayen waɗanda za a kwaso, wadda Babban Jami’in Jakadancin Najeriya a Johannesburg, Ninikanwa Okey-Uche, ya […]

